Hausa Musics
MUSIC :Nura M Inuwa – Maza Gumbar Dutse
Nura M inuwa yayi wannan wakar mai suna Maza Gumbar Dutse ta soyayya.
Wanda kuma da ita wakar tayi dadi sosai da irin kalamai da yayi amfani wajen rerata da Qafiya da dai sauransu.
Maza Gumbar Dutse waka ce da zakuji dadinta sosai da sosai domin kuwa akwai kalamai sosai a cikinta.
Kuyi amfani da alamar download mp3 wajen saukar da wannnan waka.