Hausa Musics
MUSIC : Abdul D One – Yayan Camaron
Advertisment
Ina Ma’abota sauraren wakokin Abdul d one ya sake fitar muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘yaya camaron ‘.
Abdul d one yayi fice wajen wakoki soyayya da kuma na nishadi wanda ita wannan yayan camaron itama zakuji yadda ya waketa.
Wakar yan camaron waka ce da abdul d one yayi kokari wajen kalamai da baitoci da kafiya a cikinta.
Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.