Hausa Musics
VIDEO + AUDIO : Nazifi Asnanic – Shugaban Yan sanda Ft Maryam Yahaya
Wannan wata sabuwa waka ce da mawaki nazifi Asnanic nayiwa shugaban yan sanda IG kenan inda yake fadin kokarinsa a wajen aikinsa da hazakarsa da himmasa a wajen bada tsaro a cikin kasa da kare rayuwar al’umma.
Zaku iya dauka audio da kuma bidiyon wakar tare da kallon bidiyon wakar kai tsaye daga shafin Youtube.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.






Tayimin