Hausa Musics

[VIDEO + AUDIO] Hamisu Breaker x Rakiya Musa – Mai Tafiya (official video)

 

Wakar mai tafiya waka ce wadda Hamisu Breaker yayi da dadewa amma a shekaranjiya ne ya fitar da bidiyon wannan wakar wanda ya yayi tare Rakiya Musa wanda anka fi sani da Aisha Humaira wanda ta haskaka a fim Aisha humaira tare da jaruma adam a zango.
A’ishah Humairah ta haskaka bayyan dawowarta harka fim tare da Garzali Miko a cikin wakokinsa So Na Amana da Kuma wani abun sirrine.

 

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button