Labarai

Farashin Shinkafa da Gyaɗa yayi tashin gwauron zabi a Wannan mako

Kasuwar garin Dandume,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara ja – 47,000 Fara – 47,000
2- Buhun Dawa – 42,000
3- Buhun Dauro – 43,000
4- Buhun Kalwa – 60,000
5- Buhun Shinkafa tsaba – 95,000 shanshera – 38000 ta tuwo – 100,000
6- Buhun Wake – 64,000 ja – 67,000
7- Buhun waken suya – 42,000
8- Buhun Barkono – 35,000
9- Buhun Alkama – 58,000

Kasuwar garin Kankiya,ga yadda farashin sa yake Kamar haka;

1- Buhun Masara – 50,000 _ 52,000
2- Buhun Dawa – 42,000
3- Buhun Gero – 40,000 _ 46,000
4- Buhun Shinkafa – 92,000 samfarera – 36,000
5- Buhun Gyada – 80,000 _ 100,002
6- Buhun wake – 60,000 _ 64,000
7- Buhun Waken suya – 46,000
8- Buhun Alkama – 56,000
9- Buhun Alabo – 36,000
10- Buhun Dankali – 15,000
11- Buhun Albasa – 50,000
12- Buhun Ridi – 120,000

Kasuwar garin Dutsanma ,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara – 50,000
2- Buhun Dawa – 40,000
3- Buhun Gero – 48,000
4- Tiyar Shinkafa – 2,200
5- Buhun Gyada tsaba – 90,000 samfarera – 26,000
6- Buhun waken suya – 44,000
7- Buhun wake – 60,000
8- Buhun Tattasai Danye – 26,000
9- Buhun Tarugu – 28,000

Kasuwar garin Daura,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara – 52,000
2- Buhun Dawa yamma – 47,000 ta gida – 38,000
3- Buhun Gero – 48,000
4- Buhun Gyada – 85,000 mai bawo – 90,000 _ 100,000
5- Buhun Wake manya – 73,000 kanana – 68,000
6- Buhun waken Suya – 48,000
7- Buhun Tattasai solo – 12,000
8- Kwandon Tumatur – 3,500
9- Buhun Tarugu solo – 13,000 Babban buhu – 7,000

Kasuwar garin ‘yarlaraba a karamar hukumar Malumfashi, ga yadda fara shin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara – 46,000 _ 47,000
2- Buhun Gero – 45,000 maiwa – 44,000
3- Buhun Dawa -38,000 _ 39,000
4- Buhun Aya kanana – 45,000
5- Buhun Gyada – 99,000 Mai bawo – 26,000
6- Shinkafa Tsaba – 85,000 shenshera – 35,000 _ 36,000
7- Buhun Wake fari manya – 66,000
8- Buhun Waken Suya – 43,500 _ 44,000
9- Kwandon Tumatur – 2,200
10- Buhun Tattasai solo – 25,000
11-Buhun Barkono – 33,500
12- Buhun Albasa – 120,000
13- Buhun Sobo – 38,000

Daga Aysha Abubakar Danmusa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button