Labarai
Sakon “Audio” Daga Boko Haram sunce sune sunka sace Daliban Kankara
A cikin wannan sakon sana shugaba tawagar boko haram wato Abubakar Shekau ya fitar da sautin Murya audio kenan inda yayi wannan sakon cikin harshen hausa da labaraci yace sune Sunka sace daliban kankara na jahar Katsina.
Bulama Bukarti ya kara da cewa shekau yace dalilin sace yaran shine yara sabon a daina karatun boko domin haramun ne,kamar yadda ya wallafa a shafinsa na Twitter.
Abubakar Shekau – the most vicious terrorist on earth – has just released an audio claiming the abduction of the Kankara boys. He said they kidnapped the boys to stop Western-style education which is forbidden. He spoke in Hausa and Arabic. pic.twitter.com/nBw9suH3AR
— Bulama Bukarti (@bulamabukarti) December 14, 2020