Addini

Malam idan anyi saduwa Aure Ana wankan Janaba saboda ni shekara 28 Da Aure ban taba yi ba? – Sheikh Aminu Daurawa

Advertisment
Malam idan anyi saduwa Aure Ana wankan Janaba saboda ni shekara 28 Da Aure ban taba yi ba? - Sheikh Aminu Daurawa
Malam idan anyi saduwa Aure Ana wankan Janaba saboda ni shekara 28 Da Aure ban taba yi ba? – Sheikh Aminu Daurawa

Ash sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya kawo wani labari da sunkaje wani kauye da’awa inda wata mata yake tambaya kamar haka

Malam wai ance idan anyi saduwa aure ana wanka ba sai anyi zina ake wanka ba?

Malam yace me kin kace ne tace eh.

Kin taba yin wanka tace a’a

Malam : shekarar ki nawa da yin aure.

Tace shekara ashirin da takwas 28 bata tayin wanka janaba ko sau daya ba.”

Malam yace malamai na nan birni suna ta fada wancan ya zagi wancan wancan ya kafirta wancan ga mutane a kauye basu iya ko alwala ba, kunzo birni kun tare kuna fada da junanku kun bar alummar Annabi suna bukatar kuje ku ilmantar da su, ku fadarka da su ku chakuda kuyi mu’amala da su ku nuna musu musulunci.

 

Mutum daya tak inji manzon Allah (s.a.w) ya shiryu ta hanyarka yafi maka da samu manya manyan jajanyen ragumma kamar yanxu jifa jifai ko tirololi mutum yada ya shiryu ta hanyarka yafi maka alkhairi.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button