Addini
[AUDIO] Dalilin Da Yasa Muka Cacaki Jonathan Akan Boko Haram Ba Ma Cacakar Buhari Akan Zamfara – Izala
DALILIN DA YA SA MUKA CACCAKI JONATHAN AKAN BOKO HARAM BA MA CACCAKAR BUHARI AKAN ZAMFARA – IZALA
Mun Ci Amanar Buhari Idan Muka Ga Laifinsa Ba Mu Fada Masa Gaskiya Ba
Shugaban Kungiyar Izala na Najeriya Sheikh Abdullahi Bala Lau ya amsa tambaya akan me ya sa kungiyar Izala ta rika ragargazar tsohon Shugaban Kasa Goodluck Ebele Jonathan akan rikicin Boko Haram amma yanzu ba sa yi wa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari akan rikicin Zamfara? Shin kungiyar ba ta dauki bangaranci ba?
Domin jin maganar daga bakin malamin su latsa wannan link
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com