Hausa Musics
MUSIC: Oga Abdul – Inji Baba (Buhari)
Wani matashin mawaki mai tasowa wanda ake kira da Oga abdul ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna ‘Inji baba’.
Oga Abdul yayi wannan wakar ne akan baba buhari wanda yayi akan wasu kalaman baba Buhari da yayi hira a tambarin hausa tv.
Oga Abdul ya samu wannna wakar sosai wanda tabbas yaron yayi kokari sosai.bab
Allah Ya Kara Lafiya Rankayadade.
Amen summa Amen Nagode ????????????