Hausa Musics
[MUSIC] Auta Mg Boy -Madafar Kauna
Advertisment
Ina ma’abota sauraren wakokin Auta Mg Boy mai wakokin soyayya a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘madafar kauna’.
Wakar ina sonki wace wanda Auta Mg Boy yayi wakar ne ga Masoyiyarsa wanda anyi baitocin soyaya sosai a cikinta.
Auta Mg Boy ya yi kokarin sosai wajen rera wakar ne wanda akwai yiyuwar itace kambun da zata rufe aji a wannan shekara ta 2022 amma dai idan ma yayi da wuya tayi dadin wannan.
sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da waka

