Labarai

Gaskiyar Abinda ya faru da su Mr 442 da Gwamnatin Nijar

Gaskiyar Abinda ya faru da su Mr 442 da Gwamnatin Nijar
Gaskiyar Abinda ya faru da su Mr 442 da Gwamnatin Nijar

Hukumomi a jamhuriyar Nijar sun tabbatarwa da Freedom Radio cafke mawaƙin nan Mista 442 da Daraktansa Ola of Kano bisa zargin samunsu da takardun shaidar zama ƴan ƙasar na bogi

Inda wani jami’in shugaban shige da fice yace a sakaya sunansa inda ya tabbatar wada freedom radio wannan labarin inda yace an cafke sune suna yunkurin yin international passport daman kasar nijar ta tanadi tsare wanda ake zargi wanda ya aikata laifi kafin bincike.

Dan gane da rahotoni da ke cewa an kai su kotu yace ba’a kai ga wannan mataki ba.

Mr 442 dai fitaccen mawaki ne dan garin zaria da ke jihar kaduna a arewacin Nigeriya wanda kuma daraktan ola of kano wanda yanzu suke aiki tare da Safiya Yusuf wanda anka fi sani da Safara’u ta Cikin Shirin kwana casa’in yanzu dai tsohuwar jarumar masana’atar Kannywood ce.

Saurari bayyanin da Freedom Radio na kawo.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button