Hausa Musics
MUSIC : Abdul D One – Sababbin wakoki Guda Biyu (2) 2020
A cikin yan kwanakin nan mawakin nan abdul d one ya fitar da wakoki guda biyu masu matukar bada nishadi ga maza da mata.
Daman dai kun san wannan mawaki yayi fice wajen wakokin soyayya wanda a koda yaushe yana so yayi waka da zata faranta masoya jindadi da walwala.
Abdul D One ~ Nana Aisha
Abdul D One ~ kamanni
Gaskia ina jindadin wanan shafin, sbd suna nishadan tar da ni da kayattatun wakokin zamani musamman wakokin abdul D.one da nakuma maigidan sa umar m shareef