Hausa Musics
MUSIC : Isah Ayagi – Ki Bayyana
Isah AyagiĀ shahararren mawaki ne da yayi tashe sosai da ya fitarĀ da sabuwa waka mai take “ki Bayyana”inda zakuji dadin wakar
Isah Ayagi yayi wakar Ki BayyanaĀ a wanann shekara ta 2022 wanda zakuji irin yadda yayi amfani da kalamai na soyayya daman mawakin soyayya ne.


Wakar Da ke na amince tayi tasiri sosai ga duk masu sauraren wakokinsa irin yadda anka nuna sunka saurare a kafarsa.
Zakuyi iya amfani da Download mp3 domin saukar da wakar.





