Hausa Musics
VIDEO + AUDIO : Garzali Miko – Kece Ft Rakiya Maousa
Sabuwa wakar garzali miko mai suna Kece wanda yayi tare da jaruma Roukiya mousa wanda ta samu aiki daga babban daraktan wakokin zamani sanusi Oscar.
Wanda wakar zaku iya dauko audio yayin da zaku iya kallon bidiyon wakar daga nan kai tsaye.
DOWNLOAD MP3