Hausa Musics
MUSIC : Umar M Shareef – Mariya Latest Song
Advertisment
Saukar da sabuwar wakar umar m shariff mai suna ‘mariya’.
Wannan wakar shahararren mawaki ne umar m shariff wanda yake rera waka a studio dinsa mai suna shariff studio.
Ga kadan daga cikin baitocin wannan waka :-
===> Ni Na Fida wanda nake so a zuciya.
==> Idan zan fada muku sunanta mariya.
Amshi
==> Soyayya ciki nai dace a gaskiya na samu zaben Allah bani shan wuya.
Hausawa kace waka a bakin mai ita tafi dadi sau ku latsa wannan addireshi na kasa ku saukar a wayoyinku.
Download Audio Now
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com





