Hotuna: Adam A Zango ya samu wata yarsa bayan Ummi Rahab
Jarumi Adam A Zango ya bayyana hoton wata yarinya a shafinsa na sada zumunta inda ya rubuta “Guess Who is Girl ” ma’ana wacece wannan yarinya ?
https://www.instagram.com/p/CkORBX_t3nY/?igshid=YmMyMTA2M2Y=
Nan take masoyansa da abon sana’ar suke fadin sunan yarinyar wanda tayi suna da shi lokacin ta yarinya yar ƙarama kamar yadda ummi tayi suna a film din kin zamo takwara ummi.
Hausaloaded ta tattaro martanin mutane da sunkayi a kasan wannan hoto.
@realbashirmaishadda : Sayyada
@mamasboys554 : @realabmaishadda nice one Nana khadija ne full Name din
@jeederh_mahe : Yar makaranta sayyada yan mata mai tarbiyya sayadda sannu autar mata
@zee_mohammad : Ahh lallai kinganeta
@a5738s : Allahu Akbar gaskiya ne baba allah yakara sutura dan isar annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam kacika bawan allah mai taimako ubangiji kaima yadda kake taimakawa allah ubangiji yataimakeka duniya da lahira baba
Bayan duk mutane sun gama Adam a zango ya bayyanawa mutane dalilin wannan wadannan hotuna duba da an gansa da tufaffin yan sanda kamar suna daukar wani sabon shiri ne ga abinda a zango ke cewa.
Kadan daga cikin shirin Yar makaranta sayyada
“Sayyada ba film ta dawo ba! In fact Saura wata biyu a auren ta! Ku tayamu da addu’ar fatan alkhairi. NAGODE”
https://www.instagram.com/p/CkPAUHYtgEg/?igshid=YmMyMTA2M2Y=