Politics Musics
MUSIC : Ali Jita – Apc sun ci Taliyar Karshe
Advertisment
Shahararren mawakin nan Ali jita ya fitar da sabuwa wakar sadaukarwa zuwa ga mai girma tashon shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP Alh.Atiku Abubakar.
Atiku Abubakar tsohon shugaban kasar Nigeriya ne da sunkayi shugabanci tare da Obasanjo wanda yayi masa mataki shekara takwas.


Apc sun ci taliyar karshe waka ce wadda ali jita ya fitar domin nuna goyon bayansa inda yace Aminu waziri Tambuwal ne yace a gayawa Apc dun taliyar karshe.
Ali jita mawaki ne da yayi suna sosai a wajen wakokin Soyayya, Aure da siyasa.
Advertisment
Atiku Zabin Mu ne waka ce domin a ceto kasar Nigeriya daga halin da ta shiga da yarda Allah.