Hausa Musics
MUSIC : Auta waziri – AlaQar So
Auta waziri matashin mawaki wanda yayi fice sosai a wajen rera wakoki.
Ya fitar bada sabuwa wakar sa mai suna alakar so wadda tabbas abu wakar tayi kyau sosai.
Autar waziri yayi waka autar mata wadda nasan mata suna jiraye da su saurari wannan wakar.
Wakar alakar so waka ce da anka zuba kalaman soyayya so a cikinsa sosai.