Hausa Musics
MUSIC : farfesan waka – ‘Ya’yan Sarki (The Royal Blood)
Advertisment
Suleman farfesan waka ya zo muku da sabuwa wakarsa mai suna “‘Ya ‘yan Sarki” wanda zakuji yadda yayi kalamai sosai kan yadda talakan Nigeria.
Wanda wannan halin da Nigeria tace sai dai muce Allah yayi mana sauki amma wallahi a Nigeria Allah ne kawai ke son talaka.


Farfesa waka yayi wannan waka ne tare da abokikan aikinsa Ahmad yarima Tiga da kuma fasihiya Fati khalil
Advertisment
Kuyi amfani da alamar download mp3 domin saukar da wannan waka.