Hausa Musics
MUSIC : Isah Ayagi – Amini
Advertisment
Isah Ayagi shahararren mawaki ne da yayi tashe sosai da ya fitar da sabuwa waka mai take “Amini”inda zakuji yadda labarin ya kaya tsakanin mawakin da Dare Daya.


Isah Ayagi yayi wakar Na kamu a wanann shekara ta 2022 wanda zakuji irin yadda yayi amfani da kalamai na soyayya daman mawakin soyayya ne.
Wakar Amini tayi tasiri sosai ga duk masu sauraren wakokinsa irin yadda anka nuna sunka saurare a kafarsa.