Hausa Musics
MUSIC: Umar M Shareef – Ra’ayi Riga
Advertisment
Albishirin ku hausawa kance mai madi ka tallar zaki shi ko mai dadi gida yake zaune.
To nazo muku da wakar shahararren mawakin soyayyar zamani wato Umar M Shariff Mai suna “Ra’ayi Riga” to shine nace bari na dan gutsara muku kadan daga cikin baitoci wannan waka saboda kalamai masu dadi a cikin ta.
Ga baitocin kamar haka :-
==> Ra’ayi riga zabina gata, kun gani kun gani
==> Tunda kin bani so ni kuma na baki kauna
Advertisment
==> Nayi miki guri zo a cikin zuciyata ki zauna.
==> Rayuwata da ke zatayi dadi farin cikina.
==> Bamuyin fada tunda munsa hali na juna.
==> Banajin rada kanki kece zabina na raina.
==> Zo muje mu huta alkunan
kauna.
Zabina gata kun gani gani.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com