Hausa Musics
MUSIC : Auta MG boy ~ Baba Ayi Mini Aure
Advertisment
A yau nazo muku da sabuwa waka wani matashin aure wanda a gaskiya wakar tayi burgeni sosai shiyasa kawai nazo muki da ita.
Wanda sunan wakar ” Baba ayi mini Aure” wanda shi a fadinsa fa ya girma kuma yayi hankali saboda haka baba da momi a duba ayi masa aure.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com