Hausa Musics
MUSIC : Ado Gwanja – Ragass
Advertisment
The popular singer in Africa Ado Gwanja A.k.A limamin matan has released new brand and fantastic song tittle Ragass.
After releasing Bani which is trending on platform 1 month ago now release another brand one.
Ina Ma’abota sauraren wakokin Ado Gwanja ya sake fitar muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Ragass’.
Ado Gwanja yayi fice wajen wakoki soyaya da kuma na nishadi wanda ita wannan Iye itama zakuji yadda ya waketa.
Advertisment
Wakar Ragass waka ce da Ado Gwanja yayi kokari wajen kalamai da baitoci da kafiya a cikinta.
Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.