Hausa Musics
MUSIC : Sarkin Waka – Ja Kulle Da Mukulli
Advertisment
Nazir M Ahmad sarkin waka ya fitar da sabuwa wakarsa mai taken ‘ Ja kulle Da Mukulli’ wanda yayiwa wani dan siyasa mai suna Bashir Jamoh.
Nazir M Ahmad yayiwa Bashir Jamoh wakar ne a ciki zakuji yana fadin gwamnan gobe a jahar kaduna 2023 kenan.
Amma fa wakar ta sarkin waka,waka ce da yayi wanda kowa yana son saurarenta domin irin yadda yayi kalamai sosai a cikinta na azanci da hikima.
Wakar Ja kulle da mukulli waka ce da zaku iya saukar wa a wayoyinku inda anka santa alamar download mp3.