Hausa Musics
Duk cikin Wakokina Babu Baitin Da Nake So kamar Wanannan ,Inason sa Inajin Dadinsa Sosai Umar M Shareef
Advertisment
Da Sannu sannu soyayya ke shigewa Zuci Samu mazauni
in har ko ya zauna zaka gun mai ita bai da Sukuni
Cikin dare da rana Soyayyarki shi nake ta tunani
Na dawo gareki sabuwar Rayuwar zan Farawa,
Duk cikin Waqoqina babu Baitin da nake so Kamar wannan, Inason sa, Inaji dashi sosai,
Shin Kai/Ke wane Baiti Ka/Kika fi so a cikin waqoqi na?
Ga hotun Baitin Umar m shareef |
Ga wasu baitutuka daga wasu ‘yan uwa masoyansa a shafin Facebook
y
Advertisment
Ku duba duk sune
Daga Shafin sa Na sada Facebook
Ā®www.hausaloaded.cim
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com