Hausa Musics

VIDEO + AUDIO : Hamisu Breaker Ft Kb International – Abokin Rayuwa

Advertisment

Wannan wakar abokin rayuwa dai sunyi ta ne akan irin yadda yake gayama abokinsa na harka rayuwarsa da irin abubuwan da diya mace tayi masa.
Wanda yake nuna masa irin rashin adalci da kuma irin yadda ya sha gwagwarmaya akanta.
Wanda yana baiwa dan uwan nasa hakuri kan yadda halin rayuwa yake.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button