ALBUM: Auta Waziri – Na Taka Kaya Complete Album 2022
Auta waziri ya fitar da sababbin wakokinsa a shekarar 2022 wanda ya baiwa wannan album suna ‘Na Taka kaya’.
Auta waziri yayi kokari wajen rera wajen rera sabbabin wakoki da sunka hada da masu fitattun mawaka da sunka taya rawar gani a cikin album dinsa.
Wanannan Album mai suna ‘ Na Taka Kaya ‘wakokin album dinsa da sunkayi dadi wajen nishadantar da masoyansa.
Zaku iya saukar da wakar da alamar download mp3 da ke kasa.
1. Auta waziri. – Barni Da su
2. Auta waziri – Da Zaki sone ft Auta Mg Boy
3. Auta waziri – Dan Majen Gombe
4. Auta waziri – kinyi shiru
5.Auta waziri – kula da Kanki ft Ali Jita
6. Auta waziri – Madubi
7. Auta waziri – Masha Allah Feat Umar mb
8. Auta waziri – Na taka Kaya
9. Auta waziri – Sarkin Bichi
10. Auta waziri – Shehi Abdulaziz Yari
11. Auta waziri – waka ft Ado Gwanja
12. Auta waziri – Yar Budurwa
13. Auta Waziri – Yar Sarki
14. Auta waziri – Zoben kauna
Muna godiya bisa yadda Luke kawo mana sabbin albums na mawaka na wannan sabuwar shekarar 2022
Dan allah anemo mana wakokin shamsu alale