Hausa Musics

MUSIC :Nura M Inuwa ~ Dan Gwarzo

Nura M  Inuwa ~ Dan Gwarzo
Prof Adamu Gwarzo Tare Nura M inuwa

Wakar prof adamu gwarzo wanda shine shugaban makarantar niger republic wanda ake kira da Maun university.
Wanda a cikin wannan wakar zakuji yadda nura m inuwa yayiwa prof gwarzo waka mai kalamai sosai wanda zakuji irin yadda ya yabawa wannan mutum.
Prof adamu gwarzo mutum ne wanda bashi da matsala a rayuwarsa.
DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button