Hausa Musics
MUSIC: Garzali Miko – Inada Dalili
Advertisment
![MUSIC] Garzali Miko - Inada Dalili](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/08/garzalimiko-20220808-0001-2.jpg?resize=780%2C975&ssl=1)
![MUSIC] Garzali Miko - Inada Dalili](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/08/garzalimiko-20220808-0001-2.jpg?resize=780%2C975&ssl=1)
Ina ma’abota sauraren wakokin Garzali Miko a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Inada Dalili’
Garzali Miko yayi kokari sosai wajen yin wakar Ke Daya ce ko waye yayi masa tarko zakuji a wakarsa
Garzali miko mawaki ne wanda tabbas ya iya wakokin gala sosai.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

![[MUSIC] Auta Mg Boy - Ummi](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/02/official_auta_mg_boy-20210224-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)