Hausa Musics
MUSIC : Farfesan waka – Lamarin Tsaro


Advertisment
Suleman farfesan waka ya sake fitar da sabuwa wakar mai suna “Lamarin Tsaro “.
Wanda zakuji yadda yayi bayyani irin yadda tabarbarewar tsaro a wannan kasa da kuma nuna da yadda za’a yi hakuri a magance matsalar tsaro.