Hotuna: An ginawa almajirai masu Karatun tsangaya Kafataren wurin Karatu da Kwana a Gombe
Yadda Ginin Tsangayar Gwani Sani Gombe Ta Kasance Kenan Wanda Gomnan Jahar Gombe Alhaji Muhammad Inuwa Yahya Yakeyi Karkashin Jagorancin Shugaban Hukumar Bezda Ta Jahar Gombe Dr. Abdullahi Bappa Garkuwa. P.h.d kamar yadda shafin Facebook mai suna Mu Koma Tsangaya
Wannnan gini ne da a ka tsara a babbar Tsangayar Gwani Sani Gombe wacce babbar Tsangaya ce makarantar allo ce da take dauke da bubban almajirai masu neman karatun Al-Qur’ani mai Girma inda aka gina musu wajen kwana babba da kuma wajen karatu da kuma babban masallaci da gidajen malamai masu darasu a Tsangayar.
Muna Addu,a Allah Ya Sakawa Mai Girma Gomna Da Alheri Shi Ma Dr. Grkuwa Allah Ya Saka Masa Da Alheri Da Shi Da Duk Wanda Ya Bada Wata Gudumawa Wajen Tabbatuwar Wannan Aikin.
Kuma Muna Addu,a Ta Musamman Allah Yasa Wannan Aikin Ya Zama Sanadin Samun Ci gaba ga Almajirai masu karatun Allo da sauran Tsangayoyi baki daya. Amin.