Hausa MusicsUncategorized

[MUSIC] Abdul smart – Asin Da Asin

Abdul smart ya fitar da wakar da yayiwa film din Asin Da Asin mai dogon zango Wanda Jarumi adam a zango ne da wannan shiri.
Wanda kamar yadda dabi’a ko al’adar yan film take suna sanya gasa a turance challenge na yin video a rera wakar inda itama wakar asin da asin da asin ta Abdul Smart ana ci gaba da yi.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domi sauke wakar.
 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA