Hausa Musics

MUSIC:  Auta Mg Boy – Cikin Zuciya

MUSIC:  Auta Mg Boy - Cikin Zuciya

Ina ma’abota sauraren wakokin Auta Mg Boy mai wakokin soyayya a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘cikin zuciya’.

Wakar  Auta Mg Boy yayi wakar ne ga Masoya wanda anyi baitocin soyaya sosai a cikinta.

Auta Mg Boy mawaki ne wanda ya fice a wajen wakokin soyayya da iya kalamai masu nishadi.

Wannan wakar anyi tace ne domin amana a soyayya  a tsakanin masoya.

 
DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button