Hausa Musics
MUSIC : Auta waziri – Ke Nake Gani
Advertisment


Auta waziri ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna ” ke Nake Gani” song 2022.
Auta waziri mawaki ne da ya iya wakokin soyayya sosai wanda tabbas akwai kalamai sosai.
Ke nake gani waka ce da yayi akan masoya domin nishadantarwa ga masoya.
DOWNLOAD MP3
Advertisment