Labarai
Katafaren Gidan Da Sadiya Haruna Ta Gina Ma Mahaifiyarta
Advertisment
Sadiya Haruna dama Ta Saba Taimakawa jama’a Wanann Karon kuma Tayi Babban Abun Inda Ta Ginawa Mahaifiyarta Sabon Gida Na Gani Na Fada.
Tun Ba Yanzun Ba Sadiya Haruna Tana Yawan Fitowa Wajen Taimakon Mutane, Gajiyayyu Da Masu Karamin Karfi, Inda Tanan Wajen Kam Ba.a Cewa Komai. Sai Dai Muna Mafa Fatan Allah Ya Bata Ikon Gyara Wasu Halayen Nata Kuma Allah Ya Bata Ikon Ci Gaba Da Taimakon Mabukata Amin.