Kannywood
Aisha Izzar so Ta koka Akan wakar Ado Gwanja ‘Warr Da chass”
Daya daga cikin jaruman kannywood wanda tayi fice a wani shiri mai dogon zango Izzar so kenan kai suna A’isha Najamu Izzarso ta koka akan ado gwanja.
Jarumar tayi wani bidiyo mai daƙika biyu a Tiktok inda take bayyana cewa ado gwanja kam yana wahalda su inda take cewa.
” Mukam muna ganin rayuwa ado gwanja Ado Gwanja Gaskia Gaskiya ka barmu a haka mu kazo kayi warr mukazo a Tiktok muna ta fama da warr yanzu kuma kazo kayi chass wai bayanka yana maka ciwo asosa maka.
Haba shikenan so a ke a firgita mu munzo munyi warr ,warr din nan duk tazo ta warware aure muna ganin rayuwa.
Dan Allah ado gwanja abarmu a haka dan girman Allah wai kuma yanzu a asosa dole ne sai an haukata mu.”
Ga dai dan takaitaccen bidyon nan zaku iya saurarawa kuji.