Kannywood
Sautin Murya: Abinda Yakamata Ku Sani Game Da Auren Ali Nuhu Da Maryam Lamido
Wannan shine musababbin abinda yasa anka haka auren ali Nuhu da maryam lamido wanda abubuwan ya zagaye shafukan sada zumunta.
Wanda munka samu faifan bidiyo amma sautin murya ne wanda tashar Tsakar Gida tv na samu cikakken bayyani.
Ga faifan bidiyo mai dauke da sautin murya.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com