Kannywood

Yadda Mata Ke Hawa Sabuwar Wakar Ado Gwanja ‘Chass’

Yadda Sabuwar Wakar Ado Gwanja Ta CHASS Ta Rikita Mata, Ado Gwanja Dai Ya Sake Raira Sabuwar Waka Wacce Ya Mata Laqabi Da Suna “CHASS” Bayan Wakarsa Ta “WARR”

Ado Gwanjan Dama Kamar Yadda Mutane Su Sani Shi Yafi Karkata Ne A Kan Harkar Wakokin Mata, Inda Zamu Iya Cewa Kusan Duka Wakokin Dasu Daga Mawakin Yayi Su Ne Ga Mata.Yadda Mata Ke Hawa Sabuwar Wakar Ado Gwanja 'Chass'

Wannan Sabuwar Wakar Tashi. Tun Kafin Ya Sake Cikakkiyar Wakar, Har Ta Sami Karbuwa Sosai Musanman A Wajen Mata, Inda Suketa Hawanta A Shafukan Sada Zumunta, Mun Kawo Muku Wasu Daga Cikin Bidiyon Inda Ado Gwanja Ya Rikita Mata Da Sabuwar Wakar Tashi.

Ga Bidiyon yadda mata ke chashewa a cikinta.

https://youtu.be/oqOSDwd72LA

Wanann wakar tazo da wani sabon salo mai suna asoso wanda wannan kuma wane irin sabon iskanci ne kamar yadda mutane suke cewa ba’a kamala shada hoda ba har sun dawo sosawa?.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button