Kannywood
Kyawawan Hotunan Sallar Jaruman Kannywood da iyalensu
Advertisment
Kamar yadda kowa ya kwana da sanin yau take babbar Sallah a fadin duniya,miliyoyin musulmai ne suka halarci sallar ta Idi a kasashe daban-daban.
Hakama a nan Najeriya,a bangaren Jaruman Kannywood kuwa tun kafin a y mintuna daga fitowa daga Masallacin wasu suka fara wallafa hotunan nasu tare da Iyalan su.
Akwai hotunan jarumai mata da maza da iyalensu wanda wanka ko muce kwaliyar sallar wanda tabbas a yau dukkan mutanen duniya suna murna da wannan babba rana.
Muna rokon Allah ya karbarmuna ibadodinmu na Alkhairi ya sanya Alkhairi da yaba zaman lafiya amen summa amen ga hotunan nan a cikin faifana bidiyo.






