Labarai

Hatuna: Prof Isah Pantami yana Gyaran Ragon Layyarsa

Advertisment

Ministan sadarwa da fasahar zamani na Najeriya Isa Ali Pantami yayin da yake gyara ragon layyarsa a yau Asabar

As sheikh professor isah ali Pantami yayinda yake gyara naman layyarsa wanda wannan ɗabi’a ce wanda wannan shehin malamin yake yi a duk shekara.

Wanda yake gyarawa matasan nama wanda soya ce kawai aikin su wanda sunnah ce taya matanka aikin gida mai karfi.

Ga hotunan yadda malam yau ya koma mahoce wajen gyaran nama.

Advertisment

Hatuna: Prof Isah Pantami yana Gyaran Ragon LayyarsaHatuna: Prof Isah Pantami yana Gyaran Ragon Layyarsa

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button