Kannywood
Jaruma Fati Ladan Da Mijinta Yareema Sunyi Murna cika shekara 7 Da Aure (Hotuna)
Tsohuwar Jarumar Kannywood wanda tauraruwar ta na haskaka sosai a fina finai su ga ‘ga zara ga wat’ ‘ ni dake mun dace’ Adamsy’ da dai sauransu a jiya ne ranar lahadi suke taya kawunansu ita da mai gdanta murna shekara 7 da aure wanda Allah ya azurtata su da ‘ya ‘ya a tsakaninsu.
Wanda a cikin jaruman zaku hango Zaharadeen sani owner a cikin hotunan wanda daman mijinta a Kaduna yake shima jarumin a Kaduna yake.
A madadin hausaloaded da mabiyanta suna muku fatan Alkhairi Allah ya bada zama lafiya da zuri’a dayyiba.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.