Kannywood

Garabasa : Tsohuwar Matar Ado Gwanja Ta Kammala Idda

Yanda Yan Shoshiyal Midiya Su Taso Tsohuwar Matar Ado Gwanja Maimuna Bayan Ta Kammala Iddarta, Muna Samun Labarin Cewa Tsohuwar Matar Ta GwanjaYanda Yan Shoshiyal Midiya Su Taso Tsohuwar Matar Ado Gwanja Maimuna Bayan Ta Kammala Iddarta, Muna Samun Labarin Cewa Tsohuwar Matar Ta Gwanja Sai Yanzun Ne Ta Sami Damar Kammala Iddarta, Inda Mutane Su Taso Ta A Gaba.TsohuwarMatar Ado Gwanja Ta Kammala Iddarta

Kwanakin Baya Ne Wasu Alamu Su Bayyana Na Kamar Auren Nasu Yana Kokarin Komawa Sabo, Sai Dai Hakan Bai Yiwu Ba. Yanzun Dai Maimunan Tsohuwar Matar Ta Gwanja Ta Dawo Sabuwa Allura Take Cikin Ruwa, Mai Rabo Ka Dauka. Inda Shi Kanshi Gwanja Sai Dai Yabi Sawun Manema,

Har Yanzun Dai Babu Asalin Dalilin Rabuwar Tasu, Duk Da Cewa Wai Ance Wata Jarumace Ake Zargin Yi Musu Asiri Tare Da Farraqa Auren Nasu,

Source: hausamini

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button