Kannywood

likafa taci gaba: Rahama Sadau zata ja Ragamar wani sabon fim din India

Fitacciyar Jarumar Finafinan Hausa rahama ibrahim da akafi sani da rahama sadau zata kara fitowa a wani sabon film din kasar india da dama dai a kwanakin baya ne jarumar ta fito a wani film din me suna Khuda Hafiz tare da wani Shahararren jarumin dan kasar ta india wanda a yanzu haka shirin ya kusa zuwa kasuwa.

likafa taci gaba: Rahama Sadau zata ja Ragamar wani sabon fim din India

Sai Kuma a jiya wata babban darakta ta kasar india ta kara tuntubar Jaruma rahama sadau domin kara fitowa a wani sabon shirin Ga abinda jarumar ta wallafa nan a shafinta na Instagram inda tayi bayani game da sabon shirin

 

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Rahama Sadau (@rahamasadau)

Jaruma Rahama Sadau tana jin dadi sosai irin yadda take magana da yaren hindu inda ta sake wallafa wani bidiyo tana magana da indiyanci yayinda ta sadaukar da wannan bidiyo ga jarumar mai wannan shiri.

 

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Rahama Sadau (@rahamasadau)

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button