Kannywood

Rawar Maryam Yahaya Da Baturiya A Kasar Dubai da ta jawo cece kuce

Advertisment

Yadda Maryam Yahaya Ke Rawar Fitsara Da Baturiya A Kasar Dubai! Jaruma Maryam Yahaya Tana Ci Gaba Da Shaqatawa A Kasar Inda Ta Tafi Can Tayi Bikin Murnar Zagayowar Haihuwarta, Shekara Daya Kenan Dai Dai Da Jarumar Tayi Fama Da Matsanancin Cuta,Rawar Maryam Yahaya Da Baturiya A Kasar Dubai

Inda Shekarar Data Gaba Ma Maryam Din Bata Sami Aiwatar Da Murnar Cika Shekarun Nata Ba. Inda Tayi A Gadon Asibiti, Maryam Tana Jin Dadin Zuwa Shaqatawarta A Can Kasar Na Dubai, Inda Tun Bayan Samun Lafiyarta Take Zuwa Akai Akai.

Mun Kawo Muku Wasu Daga Cikin Bidiyon Da Jarumar Ke Shaqatawa Inda A Ciki Akwai Inda Jarumar Ke Rawar Qirji Tare Da Wata Baturiya.

https://youtu.be/CBX1iG1TrAM

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button