Kannywood
Ba Buhari ne banso ba mabiyanshine banso saboda mafi yawancinsu dabbobine -Ummi Zeezee
Advertisment
Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee wadda tana daya daga cikin masoyan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ta bayyana cewa, ita fa ba Shugaban kasa, Muhammadu Buharine bata so ba, mabiyanshine bata so saboda mafi yawancinshi dabbobine.
Ummi ta bayyana hakane a shafinta na dandalin sada zumunta a yayin da take mayarwa da wasu da suka zageta martani.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
In Allah yayarda karshenki bazeyi kyau ba kuma sekinyi nadamar Kalamanki