Hausa Musics
[MUSIC] Farfesan waka – zamantakewa
Advertisment
Suleman Farfesan waka ya fitar da sabuwa waka mai suna ‘zamantakewa’.
Farfesan waka yana kira ga matasan Nigeria da su jajirce wajen neman takansu domin sune goben nigeria.
A cikin wannan sabon album mai suna zamantakewa wakokin akwai nishadantarwa tunanarwa da fadakarwa duk a cikinsu.
Kuyi amfani da alamar download mp3 dake kasa domin sauke wakar a wayoyinku.
Advertisment