Hausa Musics
MUSIC : Saniyo M Inuwa – Kanawa Munyi Rashin Uba (Sarki Sanusi Lamido)
Advertisment
kukan da Yan kano sukeyi na rabuwa da sarki sunusi !! abin yayi musu ciwo sosai da Sosai
Wannan itace sabuwa wakar fasihin mawakin nan saniyo m inuwa na alhini na tsige sanusi da ankayi akan kujerarsa.
Itace wannan yaro jiya yayi wannan waka yana nunawa kamawa jaje.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



