Hausa Musics
MUSIC : Sani Liya Liya – Mai shayi


Sani Liya Liya ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Mai Shayi”.
Saurari wannan waka mai suna “Mai Shayi” daga kasa.
Sani liya liya mawaki ne wanda yake wakokin barkwanci da nishadi sosai wanda ba sai angayamuku ba sai kun saurara.
DOWNLOAD MP3