Politics Musics

[MUSIC] Rarara – Banza 7 Ta kasa Amo

MUSIC : Rarara - Ayyukan General Buhari
Rarara

Sabuwa wakar Rarara wanda yayi akan shari’ah zama shugaban apc a jahar kano wanda jiya ne kotu ta tabbatar da zaben Abdullahi Abbas na bangare Gwamna Abdullahi Umar Ganduje
Rarara yayi wannan wakar ne domin ya gayama mutane daman wadancan G7 soki burutsu ne kawai suke amma yanzu kotu ta rama gardam inda jiya ne anka baiwa shi abdullahi abbas takarda shidar zama shugaban jam’iyar apc a jahar kano.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.
 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button