Politics Musics
AUDIO: Nura Oruma – Mutawalle Mai komai Ran Larba
Advertisment
Assalamu alaikum warahamatullah a yau 29/05/2019 na zo muku da sabuwa Wakar Nura Oruma mai taken “Mutawalle mai komai ran Larba” wanda yayiwa Mai Girman Gwaman jahar Sakkwato Rt hon. Aminu waziri
Tambuwal akan komawarsa bisa karaga mulki karo na biyu.
Wanda a cikin wannan waka ya lissafa nasarorin da Allah ya bashi a ranar larba.
Ga dai link nan kasa kuyi Downloading din ji da Kunnuwanku.